BREAKING: Miyagu Sun Tare Jirgi a Najeriya, Sun Yi Awon Gaba da Fasinjoji Sama da 10

Ƴan fashin teku sun tare jirgin ruwa, sun yi awon gaba da fasinjoji 13 a kogin Idaka da ke ƙaramar hukumar Okrika a jihar RibasMaharan sun kuma kwace wasu jiragen ruwa biyu da suka ɗauko kayayyaki amma daga bisani aka ƙwato suShugaban kungiyar ma’aikatan sufurin ruwa (NWU) ya bukaci…

Miyagu Sun Tare Jirgi a Najeriya, Sun Yi Awon Gaba da Fasinjoji Sama da 10 …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment