BREAKING: Modric Zai Bar Real Madrid Bayan Kammala Gasar Cin Kofin Duniya Na Kungiyoyi

Kaftin din kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Luka Modric ya bayyana cewa, zai bar kungiyar kwallon kafa ta kasar Sifaniya bayan kammala gasar cin kofin duniya ta kungiyoyin kwallon kafa ta Fifa a bana.

 

Dan wasan tsakiyar Croatia, mai shekara 39, wanda ya lashe kyautar Ballon…

Modric Zai Bar Real Madrid Bayan Kammala Gasar Cin Kofin Duniya Na Kungiyoyi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment