Sarakunan gargajiya a jihar Anambra sun karrama shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da sarautar, ‘Dike si mba Anambra’ watau baƙon jarumiShugaban majalisar sarakunan jihar, Eze Chidubem Iweka ya ce sun ba Tinubu sarautar ne saboda kyawawan ayyukan da yake yi a faɗin NajeriyaBola Tinubu…
“Mulkinka Ya Zo da Alheri,” Sarakuna Sun ba Shugaba Tinubu Sabuwar Sarauta …C0NTINUE READING HERE >>>>