BREAKING: Mummunan Hatsarin Mota Ya Kashe Mutane 7, Wasu 11 Sun Raunana

Aƙalla mutane bakwai sun mutu yayin da wasu 11 suka jikkata a wani hatsarin mota da ya faru a ƙauyen Essa da ke kan hanyar Agaie-Badeggi, ƙaramar hukumar Katcha, jihar Neja.

Binciken LEADERSHIP ya nuna cewa motar ɗauke da hatsi ta gwamnatin tarayya ce, kuma fasinjojinta maza ne…

Mummunan Hatsarin Mota Ya Kashe Mutane 7, Wasu 11 Sun Raunana …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment