Jigon jam’iyyar APC, Musa Iliyasu Kwankwaso, ya ce ana kokarin dagula harkokin NAHCON da bata sunan shugaban hukumar, Farfesa Abdullahi Sale UsmanYa bayyana cewa labaran da ake yadawa kan zaben ma’aikatan wucin gadi don aikin Hajjin 2025 ba su da tushe, kuma ba za a yarda da hakan…
Musa Kwankwaso Ya Faɗi Maƙarƙashiyar Da Ake Shiryawa NAHCON, Sheikh Pakistan …C0NTINUE READING HERE >>>>