Cibiyar Daƙile Cututtuka ta Ƙasa (NCDC), ta tabbatar da cewa mutane 717 sun kamu da cutar zazzaɓin Lassa, yayin da 138 suka rasu a faɗin jihohi 18 a 2025.
Wannan na ƙunshe ne cikin rahoton mako na 18 da cibiyar ta fitar, inda aka nuna cewa adadin mace-mace ya ƙaru zuwa kashi…
Mutane 138 Sun Rasu, 717 Sun Kamu A Jihohi 18 – NCDC …C0NTINUE READING HERE >>>>