Aƙalla mutum uku ne suka rasu yayin da wasu da dama suka jikkata lokacin da wani bam ya fashe a kan hanyar Maiduguri zuwa Damboa, a Jihar Borno, a ranar Asabar.
Bam ɗin da ake zargin ’yan Boko Haram ne suka birne a kan hanya, ya tashi ne lokacin da wasu motocin fasinja ke…
Mutum 3 Sun Rasu, Wasu Sun Jikkata Yayin Da Bama-bamai Suka Tashi A Hanyar Borno …C0NTINUE READING HERE >>>>