BREAKING: Naɗin Sarauta Ya Koma Jimami, Ɗan Banga Ya Bindige Matashi Har Lahira a Borno

An harbe wani matashi da bindiga a lokacin bikin naɗin sarauta a Gwoza, jihar Borno. Lamarin ya faru ne a ranar AsabarYusuf Ahmadu ya harbe Isa Ali da gangan lokacin da ya karɓi bindiga daga wani jami’in sa-kai Buba Hamman a wurin bikinAn kai wanda aka harba asibitin Gwoza, likitoci…

Naɗin Sarauta Ya Koma Jimami, Ɗan Banga Ya Bindige Matashi Har Lahira a Borno …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment