Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa ya kwana a garin Marte ne domin ƙarfafa gwiwar mazauna garin bayan harin da mayaƙan Boko Haram suka kai makon jiya.
Zulum ya ce fiye da mutane 20,000 ne suka tsere daga garin domin tsira da rayukansu, amma gwamnati ba za ta…
Na Kwana A Marte Ne Don Ƙarfafa Gwiwar Jama’a Bayan Harin Boko Haram …C0NTINUE READING HERE >>>>