BREAKING: NAHCON Ta Kammala Jigilar Kashi 77 Na Mahajjatan Nijeriya Zuwa Saudiyya 

Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON), ta samu nasarar jigilar mahajjata 32,549 zuwa ƙasar Saudiyya domin gudanar da Hajjin 2025.

Wannan adadi ya kai kusan kashi 79 na jimillar mahajjatan Nijeriya da za su je aikin Hajji a bana.

An fara jigilar ne tun ranar 9 ga watan Mayu, 2025, inda…

NAHCON Ta Kammala Jigilar Kashi 77 Na Mahajjatan Nijeriya Zuwa Saudiyya  …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment