BREAKING: Najeriya na Bukatar Sojoji Su Ƙwace Mulki a Halin Yanzu? Yakubu Gowon Ya Yi Bayani

Janar Yakubu Gowon (Mai ritaya) ya ce duk da halin da ake ciki a Najeriya, babu bukatar sojoji su karɓi ragamar mulkiTsohon shugaban ƙasar na mulkin soji ya ce kamata ya yi dakarun sojoji su ci gaba da goyon bayan tsarin demokuraɗiyya har ta zauna da kafartaGowom ya kuma kawo mafita…

Najeriya na Bukatar Sojoji Su Ƙwace Mulki a Halin Yanzu? Yakubu Gowon Ya Yi Bayani …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment