Kotun kungoyar ECOWAS ta ce Najeriya ta keta haƙƙin ɗan kasuwa Moses Abiodun wanda aka tsare tun 2009 ba tare da shari’a baAn bayyana cewa SARS ta kama shi a Legas cikin 2008, aka tsare shi kurkukun Legas ba tare da an gurfanar da shi ba tsawon shekaru 16Kotun ta umurci a saki…
Najeriya Ta Aikata Manyan Laifuffuka, ECOWAS Ta Ci Kasar Tarar Naira Miliyan 20 …C0NTINUE READING HERE >>>>