Hukumar bayar da lasisin giya a Jihar Neja ta rufe otel da ke da ɗakuna 50 tare da gidajen giya 13 da ke kusa da babban masallacin Juma’a a MokwaRahotanni sun bayyana cewa otel ɗin na cike da karuwai, kuma yana kawo cikas ga zaman lafiya da ayyukan addini a yankin da ya ke ƙaramar…
Neja: An Rufe Gidan Karuwai da Gidajen Giya a Kusa da Masallacin Juma’a …C0NTINUE READING HERE >>>>