BREAKING: NiDCOM Ta Ceto ‘Yan Nijeriya 13 Da Aka Yi Safarar Zuwa Ghana Da Mali

Hukumar ‘Yan Nijeriya Mazauna Ƙasashen Ƙetare (NiDCOM), ta karɓi ‘yan Nijeriya 13 da aka yi safararsu zuwa ƙasashen Ghana da Mali, waɗanda suka haɗa da ‘yan mata 12 da ƙaramin yaro ɗan shekara biyar.

A cewar wata sanarwa daga shugaban sashen yaɗa labarai na NiDCOM,…

NiDCOM Ta Ceto ‘Yan Nijeriya 13 Da Aka Yi Safarar Zuwa Ghana Da Mali …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment