Gwamnatin Sojin Nijar ta soke yarjejeniyar da ta ƙulla da ƙasashen Rasha da Turkiyya dangane da tattara bayanan sirri da fasahar tsaro.
Wannan mataki na zuwa ne bayan rahoton cewa ba ta gamsu da ingancin fasahar da ƙwarewar dabarun aikin da waɗannan ƙasashe ke bayarwa…
Nijar Ta Soke Yarjejeniyar Tattara Bayanai Da Rasha Da Turkiyya, Ta Fara Neman Sabbin Abokan Hulɗa …C0NTINUE READING HERE >>>>