BREAKING: Nijeriya Na Bukatar Dala Biliyan 10 Kowace Shekara Domin Samun Ingantacciyar Wutar Lantarki — Minista

Ministan wutar lantarki, Adebayo Adelabu, ya bayyana cewa Nijeriya na bukatar dala biliyan 10 a kowace shekara kafin kasar ta samu ingantacciyar wutar lantarki na tsawon shekara goma zuwa ashirin masu zuwa.

Ya yi wannan bayani ne a lokacin kaddamar da tashar wutar lantarki ta Solar PV…

Nijeriya Na Bukatar Dala Biliyan 10 Kowace Shekara Domin Samun Ingantacciyar Wutar Lantarki — Minista …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment