BREAKING: Nijeriya Ta Biya Dukkanin Bashin IMF Na COVID-19

Gwamnatin Tarayya, ta tabbatar da cewa ta kammala biyan bashin dala biliyan 3.4 da ta karɓa daga Asusun Ba da Lamuni na Duniya (IMF) domin yaƙi da cutar COVID-19.

Ministan Yaɗa Labarai, Mohammed Idris, ne ya bayyana hakan a ranar Litinin, bayan taron Majalisar Zartaswa da aka…

Nijeriya Ta Biya Dukkanin Bashin IMF Na COVID-19 …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment