Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya amince da kwamitin da zai sanya ido kan karbar bakuncin taro karo na hudu kan kanana da matsakaitan sana’oi na kungiyar tarayar Afirka wato AU da za a gudanar a kasar nan.
Za a gudanar da taron ne, daga ranar 23 zuwa ranar 27 a watan Yunin…
Nijeriya Za Ta Karɓi Baƙuncin Taro Karo Na 4 Na Ƙananan Sana’oi Na Ƙungiyar AU …C0NTINUE READING HERE >>>>