Wasu shugabannin mata daga karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano sun sauya sheka daga NNPP zuwa jam’iyyar APC mai adawa a jiharAn karɓi matan a ofishin Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin tare da shugaban kwamitin kula da lafiya, Sanata Ibrahim LamidoShugabanin…
NNPP: Barau Ya Karbi Matan Kwankwasiyya zuwa APC a Abuja …C0NTINUE READING HERE >>>>