BREAKING: NNPP Ta Tafka Asara, Ƴan Majalisa 2 Daga Kano Sun Koma APC

Ƴan majalisar tarayya guda biyu daga jihar Kano, Kabiru Usman da Abdullahi Sani, sun sanar da barin jam’iyyar NNPP zuwa APC a yayin zaman majalisar ranar Alhamis, suna mai nuni da rikice-rikicen cikin gida na jam’iyyar.

Shugaban majalisar Tajudeen Abbas ne ya karanta wasiƙun…

NNPP Ta Tafka Asara, Ƴan Majalisa 2 Daga Kano Sun Koma APC …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment