BREAKING: NNPP Ta Yi Asarar Ɗan Majalisa A Kano, Ya Koma APC

Ɗan majalisar jihar Kano mai wakiltar mazabar Sumaila, Hon. Zubairu Hamza Masu, ya bar jam’iyyar NNPP ya koma APC.

A cikin wasiƙar murabus da ya aika wa shugaban majalisar, Hon. Ismail Falgore, Masu ya bayyana cewa rikice-rikice da shari’o’in cikin NNPP a matsayin dalilin…

NNPP Ta Yi Asarar Ɗan Majalisa A Kano, Ya Koma APC …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment