Jihar Delta – Tsohon gwamnan Delta, Sanata Ifeanyi Okowa, ya yi magana kan jita-jitar da ke cewa ya mayarwa gwamnatin jihar Naira biliyan 500.
Sanata Ifeanyi Okowa ya ƙaryata jita-jitar da ke cewa ya mayar da Naira biliyan 500 ga gwamnatin jihar Delta, a matsayin wani ɓangare na…
Okowa: Tsohon Gwamna Ya Mayar da N500bn don Hana Binciken EFCC? An Gano Gaskiya …C0NTINUE READING HERE >>>>