Hausawa na cewa, makashin maza, maza ke kashe shi watarana, kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta tabbatar da gaskiyar wannan karin magana a filin wasa na Parc Des Prince da ke birnin Paris na kasar Faransa a wasan na kusa da na karshe na gasar Zakarun Turai, UEFA.
Arsenal ta ziyarci…
PSG Ta Yi Waje Rod Da Arsenal A Gasar Zakarun Turai …C0NTINUE READING HERE >>>>