BREAKING: Rabe-Raben Aikin Hajji Da Abubuwan Da Aka Halasta Ga Mahajjaci

Aikin Hajji yana da nau’o’i guda uku, akwai Kirani, Tamattu’i da kuma Ifradi. A nau’in Hajjin Kirani, idan mutum zai yi niyya, zai hada Umura da Aikin Hajji a ciki lokaci daya ba tare da rarrabewa ba. Ma’ana ya ce “Na yi niyyar Hajji da Umura”. To idan ya yi Dawafi da…

Rabe-Raben Aikin Hajji Da Abubuwan Da Aka Halasta Ga Mahajjaci …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment