Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda, ya ce gwamnatinsa za ta ci gaba da tallafa wa manoma domin bunƙasa harkar noma a jihar.
Gwamnan ya bayyana haka ne a ranar Litinin yayin da ya ƙaddamar da rabon buhunan takin zamani har 20,000 ga manoma a garin Kusada, domin shirin noman…
Radda Ya Raba Wa Manoma Taki A Jihar Katsina …C0NTINUE READING HERE >>>>