Shugaban ƙungiyar ɗalibai ta ƙasa (NANS), Atiku Abubakar Ish ya janye zarge-zargin kuɗi da garkuwa da ya yi wa Seyi TinubuAtiku ya nemi ɗan shugaban ƙasar ya yi haƙuri da yafe masa, yana mai cewa duk abin da ya faɗa a baya ba gaskiya ba neYa bayyana wanda ya masa barazanar kisa…
Rikicin NANS: Atiku Ya Janye Kalaman da Ya Yi, Ya Nemi Afuwar Ɗan Shugaban Kasa, Seyi Tinubu …C0NTINUE READING HERE >>>>