FCT Abuja – Rikicin cikin gida da ke addabar jam’iyyar Labour LP ya dauki sabon salo a ranar Laraba, 7 ga watan Mayu, 2025.
Wani bangare na jam’iyyar LP karkashin jagorancin Julius Abure ya sanar da dakatar da Gwamnan jihar Abia, Dr. Alex Otti, bisa zargin ayyukan cin amanar…
Rikicin Shugabanci: Jam’iyya Ta Dakatar da Gwamna da Ƴan Majalisar Tarayya 5 Nan Take …C0NTINUE READING HERE >>>>