BREAKING: Rokar Kasuwanci Ta Kasar Sin Ta Harba Taurarin Dan Adam 6 Zuwa Sararin Samaniya

Wata roka mallakar wani kamfani mai zaman kansa na kasar Sin da aka kera domin kasuwanci, ta yi nasarar harba taurarin dan adam 6 zuwa sararin samaniya a yau Asabar.

Rokar mai lakabin ZQ-2E Y2, ta harba taurarin ne da misalin karfe 12:12 na rana, daga yankin gwaji na kirkire-kirkiren…

Rokar Kasuwanci Ta Kasar Sin Ta Harba Taurarin Dan Adam 6 Zuwa Sararin Samaniya …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment