Wannan ne takardar kudi mafi daraja a kasar Madagascar, inda aka zana shinkafar da aka tagwaita da Sin ta kirkiro.
Noman shinkafa shi ne aiki mafi muhimmanci a Madagascar, amma yawan shinkafar da kasar ke samarwa ba ya biyan bukatunta, duba da karancin fasahar zamani a wannan bangare,…
Ruhin Yuan Longping Ya Ba Da Tabbaci Ga Samar Da Isashen Hatsi A Nahiyar Afirka …C0NTINUE READING HERE >>>>