BREAKING: Sabbin Fasahohin Noma Na Zamani Na Ci Gaba Da Bayyana A Kasar Sin

Baya ga fasahohin sadarwa da binciken sararin samaniya da tauraruwar kasar Sin ke ci gaba da haskawa a kai a duniya, sashen aikin gona na kasar shi ma ba a bar shi a baya ba, inda yake ci gaba da samun habaka da bullar sabbin fasahohi na zamani.

 

Kasancewar a halin yanzu manoma…

Sabbin Fasahohin Noma Na Zamani Na Ci Gaba Da Bayyana A Kasar Sin …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment