BREAKING: Saleh Mamman: An Samu Matsala a Zaman Shari’ar Tsohon Ministan Buhari

Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta ɗage zaman sauraron shari’ar tsohon ministan makamashi, Saleh Mamman zuwa ranakun 8 da 9 ga watan MayuAn ɗage shari’ar ne bayan hukumar EFCC ta buƙaci hakan saboda rashin samun mai fassara, wanda zai riƙa yi wa wanda ake tuhuma bayaniHukumar…

Saleh Mamman: An Samu Matsala a Zaman Shari’ar Tsohon Ministan Buhari …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment