Jihar Kebbi – Sanatoci uku daga jihar Kebbi da ke Arewa maso Yammacin Najeriya sun sauya sheka daga PDP zuwa jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya.
Sanatacin sun tabbatar da komawa APC a hukumance a wasikun da suka miƙawa Majalisar Dattawa ranar Talata, 12 ga watan Mayu, 2025.
Majalisar…
Sanatoci 3 Sun Sake Rikita Majalisar Dattawa, Sun Sauya Sheƙa daga PDP zuwa APC …C0NTINUE READING HERE >>>>