Khalifa Muhammad Sanusi II, ya isa kasar Tunisia domin halartar babban taron zuba jari da ciniki na Afrika (FITA2025)Taron zai gudana ne a ranakun 6 zuwa 7 ga watan Mayu, 2025, a babban otal din Radisson Blu da ke birnin TunisSarkin ya samu rakiyar manyan masu mukamin gargajiya daga…
Sarki Sanusi II Ya Isa Kasar Tunusia Babban Taron Tattali na Afrika na 2025 …C0NTINUE READING HERE >>>>