Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida ta ƙasar Saudiyya ta sanar da ɗaukar matakin hukunta duk wanda ya nemi yin aikin Hajji ba tare da izini ba, ko kuma wanda ke taimaka wa irin waɗannan mutane.
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Saudiyya (SPA) ya bayyana, hukuncin zai fara aiki…
Saudiyya Ta Tanadi Hukunci Mai Tsanani Ga Masu Yin Aikin Hajji Babu Takardun Izini …C0NTINUE READING HERE >>>>