BREAKING: Sauki Ya Kara Samuwa: NNPCL Ya Sauke Farashin Litar Man Fetur

Kamfanin man Najeriya na NNPCL ya rage farashin litar man fetur daga N935 zuwa N910 a gidajen sayar da man sa da ke birnin tarayya AbujaRage farashin ya biyo bayan wata ganawa tsakanin shugaban NNPC da Aliko Dangote, inda suka amince da yin aiki tare domin kawo sassauci ga jama’aSai dai…

Sauki Ya Kara Samuwa: NNPCL Ya Sauke Farashin Litar Man Fetur …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment