Tsohon ɗan fim Desmond Elliot ya bayyana yadda ya kusa konewa a ofishinsa a Surulere lokacin zanga-zangar EndSARS a 2020Elliot wanda dan majalisa ne a Lagos ya ce ya kasa komawa gida saboda dokar hana fita, ya kwana a ofishinsa inda wasu suka kai masa hari da kwalbar mai wutaYa ce…
‘Saura Kaɗan a Ƙona Ni da Raina’: Ɗan Majalisa Ya Sha da Ƙyar Yayin Zanga Zanga …C0NTINUE READING HERE >>>>