Kaduna – Jam’iyyar APC reshen Arewa maso Yamma ta amince da marawa Shugaba Bola Ahmed Tinubu baya domin sake tsayawa takara a zaben shugaban ƙasa na 2027.
Manyan kusoshin APC a shiyyar Arewa maso Yamma da suka haɗa da gwamnoni, sanatoci, tsofaffin gwamnoni da sauransu sun amince…
Shugaba Tinubu Ya Samu Gagarumin Goyon Baya daga Arewa maso Yamma gabanin 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>>