BREAKING: Shugaba Xi Ya Isa Moscow Domin Fara Ziyarar Aiki A Rasha

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya isa birnin Moscow na kasar Rasha a jiya Laraba, domin fara ziyarar aiki tare da halartar bikin cika shekaru 80 da cimma nasarar yakin kishin kasa na tsohuwar tarayyar Soviet.

Cikin wani rubutaccen sako da ya gabatar a filin jirgin sama na birnin,…

Shugaba Xi Ya Isa Moscow Domin Fara Ziyarar Aiki A Rasha …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment