Kasashen Sin da Rasha sun sha alwashin karfafa hadin gwiwarsu don kare karfin ikon dokokin duniya, kamar yadda wata sanarwar hadin gwiwa da suka fitar a jiya Alhamis ta bayyana.
Sanarwar ta kara da cewa, kasashen biyu sun yi alkawarin tabbatar da bin tsarin kasa da kasa a karkashin…
Sin Da Rasha Za Su Karfafa Hadin Gwiwa Don Kare Karfin Ikon Dokokin Duniya …C0NTINUE READING HERE >>>>