Mai magana da yawun ma’aikatar kasuwanci ta kasar Sin, He Yongqian, ta bayyana a yau Alhamis cewa, kasar Sin ta bukaci Amurka ta dakatar da matakan kakaba harajin da ta dauka bisa binciken sashe na 232 ba tare da wani bata lokaci ba.
A yayin taron manema labaru na yau da kullum,…
Sin Ta Bukaci Amurka Ta Dakatar Da Harajin Sashe Na 232 …C0NTINUE READING HERE >>>>