BREAKING: Sin Ta Cimma Nasarar Gwajin Jirgin Sama Samfurin AG600

Kamfanin kirar jiragen sama na kasar Sin wato AVIC ya ce ya cimma nasarar samar da jirgin sama dake iya tashi a kasa da ruwa irinsa na farko samfuri AG600 da aka yiwa lakabi da “Kun Long”. An kuma cimma nasarar gwajinsa a jiya Lahadi a birnin Zhuhai na lardin Guangdong.

Hakan ya…

Sin Ta Cimma Nasarar Gwajin Jirgin Sama Samfurin AG600 …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment