Sashen lura da haraji na hukumar kwastam ta kasar Sin ya sanar da daidaita harajin da Sin ta ayyana kan hajojin Amurka da ake shigarwa kasar tun daga karfe 12:01 na Larabar nan.
Karkashin tsarin da za a aiwatar, Sin ta daidaita karin harajin da ta ayyana kan hajojin Amurka bisa tanadin…
Sin Ta Daidaita Harajin Fito Kan Hajojin Amurka Da Ake Shigarwa Kasar …C0NTINUE READING HERE >>>>