BREAKING: Sin Ta Fitar Da Fim Dake Bayyana Al’amaru Na Gaske Bisa Taken “Gajimare A Doron Kasa” 

Kwanan baya, an fitar da wani fim mai taken “Gajimare a doron kasa” a sinimomin kasar Sin. Sashen samar da fina-finai masu bayyana al’amaru na gaske karkashin babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na Sin wato CMG ne ya dauka tare da fitar da shi.

Fim din ya bayyana labarin…

Sin Ta Fitar Da Fim Dake Bayyana Al’amaru Na Gaske Bisa Taken “Gajimare A Doron Kasa”  …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment