A cikin ‘yan kwanakin nan, rikicin dake tsakanin kasashen Indiya da Pakistan na ci gaba da karuwa. Pakistan ta ce, yau Asabar, Indiya ta kai hari ga sansanin sojojinta na sama da wasu wurare, kuma za ta mai da martani a kan hakan. Inda a halin yanzu, ita ma ta fara kaddamar da…
Sin Ta Nemi Indiya Da Pakistan Su Muhimmanta Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali …C0NTINUE READING HERE >>>>