Tsohon hadimin shugaban Goodluck Jonathan, Reno Omokri, ya ce bai kamata ya caccaki Atiku Abubakar ba saboda alherin da ya masaOmokri ya ce ko da yake yana goyon bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu, hakan ba zai hana shi mutunta Atiku ba saboda wata kyakkyawar alaka da suka taɓa yiYa kuma…
Siyasa Mugun Wasa: Reno Ya Fara Maganar Sulhu tsakanin Atiku da Tinubu …C0NTINUE READING HERE >>>>