BREAKING: “So Ya Zama Ajali”: Matashi Ya ‘Mutu’ a Gidan Budurwarsa daga zuwa Taɗi a Kano

Jami’an yan sanda sun cafke wani matashin ɗan shekara 25, Mansur Umar bisa zargin kisan saurayin kanwarsa, Firdausi Umar a jihar KanoMai magana da yawun rundunar ƴan sandan Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce Mansur ya kashe saurayin ne a lokacin da ya je taɗi gidansu ranar…

“So Ya Zama Ajali”: Matashi Ya ‘Mutu’ a Gidan Budurwarsa daga zuwa Taɗi a Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment