BREAKING: Sojoji 20 Sun Ɓace Bayan Harin Da ISWAP Suka Kai Marte

Aƙalla dakarun sojoji 20 ne suka ɓace bayan wani mummunan hari da mayaƙan ISWAP suka kai wa sansanin sojoji da ke Marte, a Jihar Borno, da safiyar ranar Litinin.

Rahotanni sun ce ‘yan ta’addan sun kutsa cikin sansanin, sannan suka sace makamai, suka kashe sojoji huɗu.

Dubban…

Sojoji 20 Sun Ɓace Bayan Harin Da ISWAP Suka Kai Marte …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment