Sojojin Nijeriya na runduna ta 3 dake jihar Filato sun kama wasu waɗanda ake zargin suna sayar da makamai da kuma yin garkuwa da mutane a yankunan Marit Mazat da Barakin Gangare na karamar hukumar Barkin Ladi, jihar Filato.
An kama mutanen biyu – Saeedu Haruna da Yahaya Adamu –…
Sojoji Sun Cafke Dillalan Sayar Da Bindigu A Filato …C0NTINUE READING HERE >>>>