BREAKING: Sojoji Sun Farmaki Dan Ta’adda Kachalla Murtala, Sun Ruguza Sansaninsa a Katsina

Sojojin Najeriya sun kai farmaki kan sansanin jagoran ‘yan bindiga a Katsina, Kachalla Murtala inda suka yi artabu da masu ta’addanciA yayin wannan samame, sojojin sun ceto wata mata mai shekaru 40 da aka yi garkuwa da ita tun sama da watanni biyu da suka wuceBayan sun fatattaki…

Sojoji Sun Farmaki Dan Ta’adda Kachalla Murtala, Sun Ruguza Sansaninsa a Katsina …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment