BREAKING: Sojoji Sun Kama Ƙasurgumin Ɗan Bindiga, Sun Kashe Shugaban IPOB

Rundunar Sojin Nijeriya ta kama wani ƙasurgumin mai garkuwa da mutane kuma dillalin makamai mai suna Buhari Umar, wanda ta addabi jihohin Gombe, Bauchi, Filato da Kaduna.

Daraktan hulɗa da manema labarai na rundunar tsaro, Manjo Janar Markus Kangye ne, ya bayyana hakan yayin wani…

Sojoji Sun Kama Ƙasurgumin Ɗan Bindiga, Sun Kashe Shugaban IPOB …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment